Kannywood

Yadda Akai Hafsat Idris Dakin Mijinta

Daga Karshe Dai, Ankai Jaruma Hafsat Idris Dakin Mijinta, Jaruma Hafsat Idris Tayi Auren Sirri Satukai Biyu Dasu Gabata, Inda Akace Ta Aure Auran Marigayi General Sani Abacha.

Sai Daga Baya Ta Bayyana Cewa Ba GasKiya Bane, Cewa Da Akayi Ta Aure Yaron Sani Abacha. Yau Muna Cikin Kwana Na Uku Kenan Da Jarumar Ta Tare A Dakin Mijinta.

Kalla Kuga Yadda Jarumar Ta Tare A Dakin Mijinta.

https://m.youtube.com/watch?v=ELhLwh6BjiQ

Back to top button
error: Content is protected !!