Kannywood
An Daura Auren Jarumi Kuma Dan Kasuwa Anan Magu
An ɗaura Auren jarumin Kannywood kuma fitacce a kafafen sada zumunta Anas Mamuda wanda akafi sani da Anas Magu Phone Store.
An ɗaura Auren ne yau Lahadi tare da amaryar sa Habiba Abubakar a unguwar Fagge dake jihar Kano
Muna rokon Allah ya basu zaman lafiya