Kannywood
Shin Tsakanin Aisha Humaira Da Zango Waye Mai GasKiya
Maganar da Adam Zango ya yi, na ce wa an Rarara Miliyan Dari Biyu a Nijar ba gaskiya ba ne, Cewar Aisha Humaira
Fitacciyyar jarumar Finafinan Hausa, kuma makusanciyar mawaki Dauda Kahutu Rarara, Ayshatul Humaira ta karyata bidiyon da Adamu Zango ya yi na cewa, an basu Naira Miliyan 200 a Jamhuriyar Nijar.
Humaira ta ce zancen na Zango, ba ya tushe bare makama, sannan Naira Miliyan 10 ita ce kudi mafi yawa da aka taba su a Jamhuriyar Nijar.
Me zaku ce?