Kannywood

Naira Dubu Dari Biyar Aka Bada Kudin Bude Fuska

Tabdijan! Zunzurutun Kudi Naira Dubu Dari Biyar Akaba Amarya Hassana Muhammad, Kawai Domin Bude Lullu6in Fuskar ta, Biki Yayi Biki Shagali Yayi Shagali Wajen Bikin Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Muhammad.

Wannan Bikin Nasu Ba.ataba Irinsa Ba A Cikin Masana’antar KannyWood, Sai Dai Nan Gaba Kila Ayi Wanda Zaiyi Kusa Dashi.

Ku Kalla Kudin Da Aka Bata Domin Shaidawa.

https://m.youtube.com/watch?v=EEloleu3b2E

 

Back to top button
error: Content is protected !!