Kannywood

Dalilin Daya Hana Aisha Humaira Zuwa Bikin Maishadda

Toh Fa! Dalilin Daya Hana Aisha Humaira Zuwa Bikin Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Muhammad. A Baya Mutane Da Dama Sunyi Tunanin Aisha Humaira Ce Mai Shadda Zai Aura.

Domin Kuwa A Kowane Lokaci Ana Yawan Ganinsu Tare Musanman A Shafukan Sada Zumunta, Ko A Watan Daya Gabata Sun Gafatar Da Wani Talle Na Kamfanin Atamfa, Inda Shi Abubakar Bashir Maishadda Suyi Wasu Hotuna Masu Kama Dana Aure Tare Da Jaruma Aisha Humaira.

Hakan Yana Daya Daga Dalilin Da Ake Gani Kamar Kishi Ne Ya Hanata Zuwa Bikin Babban Abokin Nata. Sannan Ba.aga Jarumar Ta Wallafa Hotunan Bikin A Shafukanta Ba. Inda Akaga Kawai  Ta Dakko Wani Tsohon Hotonta Ne Tasa A Shafinta Na Instagram. Ba Kamar Yadda Ake Zaton Zatasa Hotunan Ango Abokin Nata Ba.

Kalla Bidiyon Nan Domin Karin Bayani.

https://youtu.be/1GyFvs2C7IA

 

Back to top button
error: Content is protected !!