Kannywood
Rawar Maryam Yahaya Da Baturiya A Kasar Dubai
Yadda Maryam Yahaya Ke Rawar Fitsara Da Baturiya A Kasar Dubai! Jaruma Maryam Yahaya Tana Ci Gaba Da Shaqatawa A Kasar Inda Ta Tafi Can Tayi Bikin Murnar Zagayowar Haihuwarta, Shekara Daya Kenan Dai Dai Da Jarumar Tayi Fama Da Matsanancin Cuta,
Inda Shekarar Data Gaba Ma Maryam Din Bata Sami Aiwatar Da Murnar Cika Shekarun Nata Ba. Inda Tayi A Gadon Asibiti, Maryam Tana Jin Dadin Zuwa Shaqatawarta A Can Kasar Na Dubai, Inda Tun Bayan Samun Lafiyarta Take Zuwa Akai Akai.
Mun Kawo Muku Wasu Daga Cikin Bidiyon Da Jarumar Ke Shaqatawa Inda A Ciki Akwai Inda Jarumar Ke Rawar Qirji Tare Da Wata Baturiya.
https://m.youtube.com/watch?v=CBX1iG1TrAM
Masha Allah
To, Allah shi kyauta.
Maryam fa ta dage.
Sai mu mata addu’a Allah ya tsare.