Hotuna

Sabbin Hotunan Lilin Baba Da Ummi Rahab

MashaAllah Aure Yayi Dadi! Kalli Zafafan Sabbin Hotunan Ango Lilin Baba Da Amaryarsa Ummi Rahab, Cikin Shiga Mai Kyau! Wannan Yana Nuna Zaman Nasu Yayi Dadi Kuma Suna Nunawa Duniya Cewa Sai Dai MaQi Gani Ya Kauda Idonsa.

A Watan Daya Gabata Ne Dai Akasha Bikin Nasu, Inda Bikin Ya Samu Shaida. Muna Musu Fatan Alkaini Da Kwanciyar Hankali A Zamantakewarsu,

Back to top button
error: Content is protected !!