Kannywood
Adam A Zango Ya Tona Asirin Matansa Daya Rabu Dasu
Cikin Kwanakin Nan Adam A Zango Ya Cika Shafukansa Da Bayanan Abubuwan Da Su Dade Suna Damunsa. Ciki Sun Hada Da Maganganu Akan Cewa Yana Auri Saki,
Sai Kuma Magana Akan Yadda Yan Uwansa Na Masana’antar KannyWood Suke Wareshi Gefe Guda Tare Da Gudunsa A Lokacin Da Yake Bukatar Su Kula Dashi.
Jarumin Yayi Bayanai Da Dama, Wanda Su Kamata Da Wanda Bai Kamata Ba, Domin Kuwa Jarumin Ya Gama Amaye Duk Wani Magana Da Ta Dade Tana Damunsa A Cikin Zuciyarsa.
Me Adam A Zango Yace Akan Matansa Daya Rabu Dasu??
Adam A Zango Ya Bayyana Cewa Duka Matansa Daya Rabu Dasu, Kowanne Akwai Dalili, Inda Wasu Daga Ciki Yana Kamasu Da Ci Masa Amana. Amma Haka Yayi Hakuri Yaci Gaba Dasu, Amma Daga Baya Aka Rabu.