Kannywood

Ban Taba Son Wani Mutum Kamar Yanda Naso Zango Ba

Ban Taba Sòn Wani Mutum Irin Yadda Na So Adam A. Zango Ba, Domin Har Kulle Ni An Yi Akansa Saboda Har Sumàr Da Mutanè Na Yi Akansa,

Amma Shi Da Kansa Ya K0re Mu Daga Jikinsa Ya Ce Ba Mu Da Rana A Wajènsa, Sannan Mahaifina Da Mahaifiyata Duk Sun Rasú Bai Zò Ta’aziyya Ba, Cewar Tijjani Asase.

Back to top button
error: Content is protected !!