Kannywood
Yanda Ayi Jana’izar Jaruma Saratu Gidado Daso
Allahu Akbar! Cikakken Bidiyon Yadda A Gudanar Da Jana’izar Shahararriyar Jarumar KannyWood Saratu Gidado (Mama Daso) Da Allah Ya Mata Rasuwa Ranar Talata,
Jarumar Dai Tayi Rasuwar Fuji’a Ne Bayan Tayi Sahur Ta Koma Barci, A Ranar Azumin Karshe Na Shekarar 2024.
Jaruman KannyWood Da Dama Ne Su Halarci Jana’izar Nata. Allah Ya Jikanta Da Rahama Ya Gafarta Mata Amin.