Kannywood

Adam A Zango Ya Bayyana Dalilin Rabuwarsa Da Ummi Rahab

Jarumi Adam A Zango Ya Bayyana Asalin Dalilin Da Yasa Ya Cire Jaruma Ummi Rahab A Cikin Shirinsa Na Farin Wata Series, Inda Adam A Zangon Yayi Cikakken Bayani,

Ya Fito Cikin Wani Bidiyo Inda Yake Fadin Dalilan Da Yasa Ya Raba Gari Da Ita Wannan Matashiyar Jarumar Wato Ummi Rahab. Ga Bidiyon Anan.

Inda Ita Kuma Jarumar Daga Baya Ta Fito Ta Musanta Bayanansa, Inda Tace Idan Yaci Gaba Da Bata Mata Suna. Ita Kuma Sai Ta Tona Mishi Asiri,  Ga Bayanin Nata Anan.

Ummi Rahab Ta Bayyana Cewa Zata Tona Ma Adam Zango Asiri

Kuci Gaba Da Kasancewa Tare Damu Domin Samun Ciakken Labarai

 

Back to top button
error: Content is protected !!