Kannywood
Allah Yayiwa Jaruma Saratu Gidado Rasuwa
Allah Yayiwa Shahararriyar Jarumar KannyWood Saratu Gidado Wato (Mama Daso Rasuwa)
Makusantan Fitacciyar Ƴar Kannywood Ɗin Sun Ce Ta Rasu Ne Bayan Ta Ɗauki Sahur Na Azumin Ranar Talata.
Za A Yi Jana’izar ta Bayan Sallar La’asar A Birnin Kano.