Kannywood

GasKiyar Lamari Kan Auren Hamisu Iyan Tama Da Rashida Mai Sa.a

A Cikin Satin Nan  Ne Wasu Hotuna Ke Yawo A Shafukan Sada Zumunta, Inda Akaga Jaruma Rashida Mai Sa.a Tare Da Hamisu Iyan Tama. Sun Dauki Hotuna Irin Na Aure (Pre-Wedding).

Inda Wasu Ke Cewa Hamisun Ne Zaiyi WUFF Da Ita Mai Sa.a. Ko Menene GasKiyar Lamarin, Shiga Nan Domin Sani

 

Back to top button
error: Content is protected !!