Ungategored
MUSIC: Umar MB – Asali Na Song

Sauke Sabuwar Wakar Mawaki Umar MB Mai Suna “Asali Na” Wannan Wakar Zallanta Na Soyayya Ne, Kamar Yanda Akasan Mawakin Dama Yana Kokari Sosai Wajen Rerawa Da Kuma Samar Da Wakokin Soyayya.
Sauke Wakar Ku Saurara Domin Jin DadinKu.




