Kannywood

Maryam Jan Kunne Ta Bayyana Alakar Su Da Sani Danja

Tsohuwar Jarumar Kannywood Maryam Jan Kunne, Ta Bayyana Alakar Dake Tsakaninta Da Jarumi Kuma Tsohon Mijin Mansura Isah, Wato Sani Danja.

Tayi Bayanin Ne A Wani Hira Da Akayi Da Ita. Shiga Nan Domin Ganin Cikakken Hira Da Bayanin Nata.

One Comment

  1. Gaskiya ta fada wasu yan fin suke jawa wasu zagi,
    Amma dudda hakan dai aure shine gaba da komai, kamin ki koma fin in Allah yasa kin samu miji yakamata kiyi auren ki ki huta,
    Shi kuma sani danja muna yimai addu’ar Allah yabashi mata ta gari.

Back to top button
error: Content is protected !!