Kannywood

Sabuwar Wakar Nazir SarKin Waka Da Yama PDP

Bayan Nazir SarKin Waka Yayi Kaca Kaca Da Ahmad Bola Tinubu, Yanzun Ya Saki Wata Waka Mai Zafi Da Yama Jam’iyyar PDP, Alamu Dai Sun Nuna Kamar SarKin Waka Ya Fita Daga Tafiyar APC, Inda Yanzun Yana Dab Da Fara Wake Jam’iyyar Adawa Ta PDP.

Mawakin Ya Fara Da Sakin Wata Guntuwar Wakar Tashi A Shafin Intagram. Inda Yayi Alkawarin Sakin Cikakken Wakar Bada Jimawa Ba.

Ku Kasance Damu Domin Samun Cikakken Audion Wakar Idan Ya Saketa. Muna Godiya Da Ziyarta Da Kuke Ma Wannan Shafin Namu Mai AlbarKa. Sai Kun Jimu

Back to top button
error: Content is protected !!