Kannywood
Zazzafar Martanin Hadiza Gabon Kan Bidiyonta
Cikin Bacin Rai! Hadiza Gabon Tayi Zazzafan Martani Kan Wani Bidiyo Da Akace Anganta Tana Rawar Gala, Bidiyon Dai Yanata Yawo A Shafukan Sada Zumunta Inda Bidiyon Yaketa Jan Cece Ku Ce, Shi Dai Bidiyon Ya Bayyana Wata Mace Ce Mai Jiki Da Qira Irin Na Hadiza Gabon Din Tana Rawar Gala Tare Da Wani Mutum.
Zuwa Yanzun Dai Hadiza Gabon Din Ta Fito Ta Karyata Cewa Ita Sam Bata Rawar Gala, Kuma Masu Yada Bidiyon Kan Cewa Itace. Ga Martanin Da Tayi Kan Bidiyon.
Jaruman KannyWood Da Dama Ne Dai Su Goyawa Jarumar Baya. Idan Baku Manta Ba Kwanakin Nan Dai Wani Mutum A Garin Kaduna Dan Asalin Garin Zamfara Ya Maka Hadiza Gabon A Kotu Bisa Zarginta Na Cewa Taci Zunzurutun Kudinshi Har Naira Dubu Dari Uku, Daga Baya Kuma Taki Aurensa.