Kannywood

Kamal S. Alkali Ya Aure Jaruma Hauwa Garba

Mai Bada Umarni Kamal S. Alkali Ya Aure Jarumar Fina Finan Hausa, Hauwa, S. Garba. Ranar Jumma’a 17/03/2023, Mu Sami Labarin Auren Na Shahararren Director Mai Bada Umarni A Masana’antar KannyWood Kalam Alkali, Tare Da Amaryarsa Hauwa S. Garba,

Anata Kara Samun Karuwar Auratayya Tsakanin Na Jaruman KannyWood, Wanda Ba Dadewa Ba Shugaban Hukumar Tace Fina Finai Na Jihar Kano. Wato Afakallahu Ya Aure Jaruma Rukayya Dawayya. Banda Auren Da Lilin Baba Da Ummi Raham, Sai Na Abubakar Bashir Maishadda Inda Shima Ya Aure Hassana Muhammad

Muna Fatan Allah Ya Basu Zaman Lafiya Mai Daurewa Da Kwanciyar Hankali.

 

Back to top button
error: Content is protected !!