Labarai
Sarkin Waka, Yayi Zazzafar Martani Ga Rarara
Nazir SarKin Waka, Yayi Zazzafar Martani Tare Da Jan Kunnen Dauda Rarara Kahutu Kan Shiga HarKar Siyasar Kano. Anaci Gaba Da Tafka Cece Ku Ce Kan Siyasan Gwamnoni, Inda Harkar Siyasa Musanman Na Jihar Kano Yake Kara Daukar Zafi.
Yan Takara Guda Biyu Ne Ake Tunanin Zasu Bada Mamaki Tsakanin Nasir Yusuf Gawuna, Na Jam”iyyar (APC) Da Abokin Hamayyarsa Abba Kabir Yusuf, Na Jam’iyyar (ANPP)
Lamarin Yanata Daukar Zafi Tsakanin Mabiyan Yan Takaran Guda Biyu, Inda Aketa Cece Ku Ce Da Nunawa Juna Yatsa. Nazir SarKin Waka Ya Fito Yayi Raddi Tare Da Jan Kunnen Abokin Sana’ar Tashi Wato Dauda Rarara Kahutu Kan Shiga Harkar Siyasar Kano Da Yakeyi