Labarai

Amaryar Data Rasa Idonta Guda Daya Ranar Aurenta

Innalillahi Wa’inna Illaihir Raji’un! Labarin Amaryar Data Rasa Idonta Guda Daya Ranar Daurin Aurenta, Wata Amarya Mai Suna Khadija Abdullahi Ta Kakance A Ido Ɗaya Sakamakon Zabga Mata Gora Da ‘Yan Ƙato Da Gira Su Yi A Ranar Daurin Aurenta.

Wannan Iftila’i Ya Faru Da Amarya Khadijah Ne Lokacin Ana Tsaka Da Shaglin Bikin Aurenta A unguwar Ɗantamashe Da Ke Birnin Kanon Dabo.

A Cewar Khadija Ƴan Kungiyar Sintiri Na Vigilante na Unguwar Tasu Sun Mata Wannan Aika-Aikan Lokacin Da Suje Raraka An Tsaka Da Kidan DJ. Na Bikin Nata. Inda Amaryar Tayi Bayani Irin Jalin Data Tsintsi Kanta Bayan Afkuwar Lamarin.

Back to top button
error: Content is protected !!