Kannywood
An Lalata Rayuwar Nana Izzar So, A Wannan Wakar
An Lalata Rayuwar Meenal Ahmad (Nana Izzar So) Da Shigar Banza A Wani Sabon Bidiyon Waka. Wani Sabon Bidiyon Waka Da Ake Dauka, Wanda Saifullahi Safzo Ke Daukar Nauyinta, An Nuna Jarumar Nan Wato Nab Izzar So Cikin Wani Shiga Na Rashin Tarbiyya Da Rashin Kamala.
Nana Izzar So Jaruma Ce Da Tayi Suna Sosai Wajen Karanto Ayoyin Qur’ani Da Hadisai A Cikin Shurin, Sai Dai Ganinta A Wannan Yanayi Na Shigar Da Tayi Yasa Mutane Mamaki.
Jarumar Ta Fito Ne Cikin Sabuwar Wakar Sadeeq Saleh,







