Labarai

B0brisky Ya Amsa A Kotu Cewa Shi Namiji Né

DA ƊUMI-ƊUMI: B0brisky ya amsa a kótu céwa shi namiji né

Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da aka fi sani da Bobrisky ba tare da zaɓin biyan tarar kuɗi ba.

Mai Shari’a Abimbóla Awogboro ne ya yanke masa hukuncin ɗaurin watanni 6 da aka kama shi B0brisky din tun makon jiya.

EFCC ce dai ta gurfanar da Bobrisky kan laifuka 6 da take zarginsa da aikatawa.

Back to top button
error: Content is protected !!