Kannywood

BarKa Da Sallah Daga Gidan Maishadda

Kwalliyar BarKa Da Sallah Daga Gidan Ango Abubakar Bashir Maishadda Da Amaryarsa Hassana Muhammad. Sun Bayyana Wasu Kyawawan Hotunansu Inda Su Fito Cikin Salo Mai Kyau! Tare Da Taya Al’ummar Musulmai BarKa Da Sallah.

Muma Muna Musu Fatan Nasara Da Kwanciyar Hankali Mai Daurewa.

 

Back to top button
error: Content is protected !!