Labarai
Bidiyon Tiktok Na Sumbata Ya Ja Cece Kuce
Bidiyon Tiktok Da Wani Namiji Ke Sumbatar Budurwa Akan Titi Ya Jawo Allah Wadai Da Kuma Cece Kuce!! Wani Bidiyo Dake Yawo A Shafukan Sada Zumunta Musanman Tiktok Anata Sharhi Da Maganganu Akansa.
Bidiyon Dai Ya Nuna Namiji Da Budurwa Suna Sumbatar Juna Akan Titi, Inda Su Dauki Bidiyon Kansu, Ba Tare Da Jin Kunya Ba. Alamu Ya Nuna Musulmai Ne Kuma Hausawa, Sai Dai Hakan Da Suyi Ya Sa6a Koyarwa Irin Na Hausawa. Musanma Ma Irin Na Addinin Islama.
Allah Ya Shiryemu Lalacewar Karshen Zamani, Allah Ya Karemu Daga Rashin Kunya Amin Summa Amin.
https://m.youtube.com/watch?v=mhzQT2b-iz0







