Kannywood

Shagalin Birthday Jaruma Nafisa Abdullahi

Bidiyon Yadda Ayi Shagalin Birthday Jaruma Nafisa Abdullahi! Jarumar Tayi Shagalin Cika Shekaru Da Ake Kira Birthday Ne A Cikin Satin Nan. Inda Tayi Shagalin Birthday Nata Tare Da Yan Uwanta Mata Kadai.

Birthday Party Nata Yayi Armashi, Duk Da Ba  Ta Sami Damar Tara Mutane Sun Tayata Murna Ba. Amma Dai, Tayi Shi Dan Daidai Ita Da Yan Uwanta. Muna Taya Nafisan Murnar Zagayowar Shekarar Haihuwarta

Back to top button
error: Content is protected !!