Kannywood

‘Ya ‘yan Wasu Jaruman KannyWood Dasu Sauke Al’Qur’ani

MashaAllah! ‘Ya ‘Yan Wasu Jaruman KannyWood Dasu Sauke Al’Qur’ani Maigirma! Da Yawan Jaruman KannyWood Allah Ya Albarkace Su Da Sauke Karatun Al’Qur’ani Maigirma, Inda Daga Cikin Su Kuma Allah Ya Albarkaci Yaransu.

Cikin Jaruman Da Allah Ya Albarkaci Yaran Nasu Sun Hada Da, Bashir Bala Chiroki, Hadizan Saima, Sallau, Da Sauran Wasu Daga Cikin Jarumai.

Ga Bidiyon Yaran Jaruman Mun Sami Kawo Muku.

Back to top button
error: Content is protected !!