Labarai

Asirin Wani Bawan Allah Ya Tonu Wanda Yake Bi Gidajen

Asirin Wani Bawan Allah Ya Tonu Wanda Yake Bi Gidajen Wadanda Allah Ya Musu Rasuwa Yanacewa Yana Binsu Bashi

Daga Farko Dai Mutumin Sunansa Muhammad Sani Shi Bashi Da wata Aiki Sai Dai Idan Yaji Anyi Rasuwa Yaje Gidan Wadanda Suka Rasu Yace Shi Yana Binsu Bashi

Asirin Nashi Ya Tonu Ne Yayi Da Yaje Gidan Wani Abokin Kasuwancinsa Yayi Nuni Da Yana Bishi Bashi Nan Take Matasa Suyi Ram Dashi Su Qara Da Yi Masa Manya Manyan Tabayoyi

Mutumin Yace Shi Wannan Ba Aikinshi Bane Yaqara Da Cewa Rayuwace Ta Mayar Dashi Haka Shi Asalinshi Dan Jahar Mai Dugurine Yana Siyar Da Ruwan Leda Ne A Jahar Kano

Daga Qarshe Dai Bawan Allah Yayi Nuni Da insha’Allah Baze Qara Ba Sannan Kuma Idan A Qara Ganinshi Yanayi Ba A Jahar Kano Bah Ko A Inane A Dauki Tsatstsauran Mataki Akanshi

Back to top button
error: Content is protected !!