Labarai

Muna Da Wadataccen Man Fetur A Halin Yanzu –Inji NNPC

Muna Da Wadataccen Man Fetur A Halin Yanzu –Inji NNPC

Kamfanin man fetur na Najeriya NNPC ya ce yana da isasshen man da zai wadaci ‘yan ƙasar na tsawon kwanaki 30 ba tare da wata tangarɗa ba.

Kamfanin a sanarwar da ya wallafa a shafinsa na X ya shawarci ‘yan kasar cewa babu buƙatar su riƙa turereniya wajen sayen man a halin da ake ciki.

 

Back to top button
error: Content is protected !!