Labarai
Sanon Tsarin Harajin Da CBN Su Sa Ma Mutanen Nigeria
Wannan Shine Sabon Haraji Daga Babban Bankin Najeriya
Babban bankin Najeriya ya umurci Bankuna da su cire kashi 0.5% a duk wata transfer da aka yi a Banki saboda gudanar da tsaron yanar gizo, duka lokacin da za ka uura kuɗin N10,000 za’a ɗauki N500 caji.
Haka zalika idan za ka sanya kuɗi a asusun Bankinka da suka kai adadin N500k za’a caje ka 2% wato duk, N500k zaka bayarda N10,000 idan kuma zaka sanya 1,000,000 za ka bayar da N20,000.
Sai kuma masu amfani da Corporate account za su bayarda 3% idan zasu ajiye N3,000,0000 a cikin asusun Bankinsu wato kowace 3M zaka bayarda N90,000.