Labarai

Mawaki Rarara Ya Sake Raba Kayan Abinci A Garinsa

ALHAMDULILLAH RARARA YA KARA TALLAFAWA MUTANE 1,755 DA KAYAN ABINCHI A GARIN KAHUTU

Yau Cikin Yaddar Allah, Mai Girma Shugaban Kasar Mawaka Alhaji Dauda Kahutu Rarara Ya Kara Tallafawa Mutane 1,755 Da Kayan Abinchi Da Kudin Chefane A Garin Kahutu Dake Karamar Hukumar Danja, Jahar Katsina.

Al-Ummar Kahutu Sunyiwa Mai Girma Shugaban Kasar Mawaka Alhaji Dauda Kahutu Rarara Godiya Tare Da Addu’ar Allah Ya Jikan Mahaifinsa Mallam Adamu, Sannan Kuma Sunyi Masa Fatan Allah Ya Rabashi Da Mahaifiyarsa Lafiya.

Back to top button
error: Content is protected !!