Kannywood

Wata Sabuwa! Yan Fim Sunyi Dawafi Kan SarKin Waka

Wata Sabuwa! Yan Hausa Fim, Sunyi Dawafi Kan SarKin Waka, Saboda 6atanci Da Yake Musu! Jaruman KannyWood Da Dama Ransu Ya 6aci Saboda Aibatasu Dashi Nazir SarKin Wakan Yakeyi,

Tun Bayan Rigimar Data Kaure A Cikin Kwanakin Nan Ne Kan Maganar Almajiranci, Nazir SarKin Wakan Ya Saki Bidiyo Inda Yayi Kaca Kaca Da Jaruman KannyWood, Da Yake Suma Abun Da SarKin Wakan Yayi Basuji Dadinsa Ba. Hakan Yasa Su Dinga Maida Masa Da Martani.

Yanzun Dai Mun Sami Labarin Cewa Jaruman Na KannyWood Sunyi Dawafi Kan SarKin Wakan A Kasa Mai TsarKi, Sannan Mun Kawo Muku Bidiyo Yadda Abin Ya Kasance.

Wani Sautin Murya Da SarKin Wakan Ya Aikewa Da Wani. Ya Fito Fili. Inda Yanzun Sautin Muryar Ke Yawo A Shafukan Sada Zumunta.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button