Labarai

Yanda Malamin Makaranta Yasa A Lakadawa Budurwa Duka

Yanda Wani Malamin Jami’a Yasa A Lakadawa Wata Bidurwa Mai Shekarau Ashirin Dukan Kawo Wuka, Tare Da Mata Tsirara Haihuwar Uwarta, Duk Saboda Sunyi Fada Da Yarinyarsa Akan Saurayi.

Matasan Dai Su Biyu Masu Matsakaitan Shekarun Da Basu Wuce Ashirin Ba. Dalibar Mai Suna Blessings Taje Ta Daki Yarinyar Malamin Jami’an Ne Bayan Da Take Zarginta Da Yinkurin Kwace Mata Saurayi.

Hakan Ne Yasa Cikin Bushi Mahaifin Wacce Blessings Din Ta Daka Tare Da Iyalansu Suyi Tattaki Suje Su Farma Blessings, Inda Suyi Mata Dukan Kawo Wuka. Tare Dayi Mata Tsirara Haihuwar Uwarta, Daga Bisani Kuma Su Sake Bidiyon Dukan Dasu Mata Tare Da Hotuna.

Lamarin Ya Tada Hankulan Mutane Da Dama. Domin Irin Dukar Da Akayiwa Blessings Din Yayi Muni Sosai.

Kalla Bidiyon Yanda Lamarin Ya Kasance.

https://youtu.be/CibC3fKZ2Uo

Back to top button
error: Content is protected !!