Kannywood

Kwalliyar Jaruman KannyWood Mata Na Sallah

Kalli Yadda Jaruman KannyWood Mata Kece Wanka Da Karamar Sallar Bana. Jaruman KannyWood Musanman Ma Mata, Sunyi Wankan Sallah Na Ban Mamaki, Inda Su Fito Cikin Salo Na Kyau. Jaruman Sunyi Salon Wani Yanayin Irin Shiga Da Ba.a Saba Ganin Irinsu Ba.

Jaruma Momme Gombe, Da Jaruma Nafisa Abdullahi, Suna Daya Daga Cikin Wanda Suyi Wankan Sallah Cikin Salo Na Musanman. Ga Hotuna Da Bidiyon Mun Kawo Muku.

 

Back to top button
error: Content is protected !!