Kannywood

Adam A Zango Tare Da Amaryarsa A Wajen Wasa.

A Karon Farko! Adam A Zango Ya Fara Tafiya Da Matarsa (Amaryarsa) Da Karamin Jaririnsu Wajen Wasa, Inda Yayi Sabon Wasa A Kaduna.

Mawaki Kuma Jarumi, Yayi Sabon Wasan Nashi Ne A Filin Murtala Square Dake Cikin Garin Kaduna, Inda Ya Dauki Matarsa Amaryar Wato Safiyya, Tare Da Dan Karmin Yaron Su. Wannan Lamarin Ya Jawo Cece Ku Ce Da Dama A Wajen Mutane.

Inda Da Yawan Mutane Suke Ganin Rashin Dacewar Abin Da Adamun Yayi, Kuma Yanayin Shigar Da Matar Tashi Tayi Ba Yanayi Bane Daya Kamara Ace Ta Shiga Cikin Mazaje, Inda Ta Fito Ba Hijabi A Jikinta.

Ga Yadda Lamarin Ya Kaya.

 

Back to top button
error: Content is protected !!