Labarai

Shin Yaushe Shugaba Tinubu Zaiba Rarara Mukami?

Sai yaushe shugaba Tinubu zai baiwa Rarara mukami? Rarara gudun mawar dayabawa President Bola Tunibu da ita kanta Jam’iyar APC din, kafin aci zabe yafi 75Percent nasuu kansu Kanywood din – Abu Sarki

DAGA Abu Sarki

Mudauka gwamnatin Tunibu tana bashi kudade to kudi daban mukami daban, wakokinsa sunyi tasiri sosai wajan bawa shugaban kasa Tunibu gudun mawa kowa yasani Ita gaskiya daya ce Amma ace haryanzu ana bawa wasu shi Yana kallo ai wannan bakin ciki ne karara gaskiya!

Jami’ar Waka daukaka ce daga allah yana da ilimin addini, ko yin ilimin addini laifi ne, rarara yanada haddar Qur’ani akansa yasan baki sosai kuma yanada wayewa sosai na rayuwa alhamdulillah acire zancen siyasa ayi adalci Dan allah!

Kai da kake da ilimin bokon me ka fi Rarara ahalin yanzu rarara zai iya daukar masu kwalin digiri fiye da mutum, 100 aiki Kuma yayiwa mutane dadama hanyar samun manyan Mukamai a federal su sunsan Kansu mutum ne Mai taimako yara da manya dattijai maza da mata!

Ali Nuhu yanada degree abangaran geography Rahma Sadau tanada degree abangaran human Resource Management, Kuma ambasu mukamai… Kuma duk masana’antar daya Kanywood Sukansu yakamata subada shawarar abashi mukami Mai mahimmanci!

Aisha Humairah. PA din Rarace tana da ilimi takai matakin Bachelor’s degree. In Mass communication, a bayero University Kano Inhar za’abawa rarara mukami, Yana da P’A dinsa akusa zaigudanar da aikinsa yadda yakamata duk masanin al’qurani Allah Yana Basu basira

Daukaka ta Allah ce kuma yabashi amma inason Mataimakin shugaban kasa yasani ba’a iya nigeria ba, kadai a siyasar Africa ma anyi shuwagabanni wanda basajin turanci suna amfani da PA ne a office dinsu, Kuma rarara yanajin turancin daidai shi ga kuma Aisha Humairah Mutuniyar kirki Mai taimakon al’ummah

Mutanan da rarara yataimakawa ta silar Waka Allah ne kadai yasan yawansu inaga ambashi mukami, cigaba da taimakon al’ummah zai yawaita mukanmu Yan arewa abin alfahar ne Amma sai mutane su buge da tsokanarsa wai saboda bashida kwalin degree, abinda yakamata muyi shine, mucire bambancin jam’iya!

Mutayashi da adduar samun nasara saboda wallahi Yana taimako ba iya garinsa Katsina bangarori dadama cikin kasar nan rarara Yana taimakawa. Gaskiya yakamata aduba lamarinsa, kar butulci yashigo ciki, saboda haryanzu ba asaka Masa da abinda yayi na gudun mawaba, bawanda bayasan mukami asiyasan ce!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!