Labarai

Hudubar Malam Abdallah Gadon Kaya Kan Mawaka

Zazzafar Hudubar Sheikh Abdallah Gadon Kaya, Kan Sabbin Wakokin Ado Gwanja Na Fitsara, Da Sauran Mawaka. Kicin Wanan Lokacin Ne Mawaki Ado Gwanja Ya Saki Wasu Zafafan Wakokinsa Guda Biyu, Wato “WARR” Da Kuma “CHASS

Wadannan Wakokin Sun Shahara Sosai Musanman Ma A Wajen Yan Mata, Inda Suka Dinga Hawanta, Suna Rawa Irin Na Fitsara, Hakan Ne Yasa Kwanakin Bayan Nan Aka Maka Mawakin A Kotu, Kuma Hukumar Tace Fina Finai Na Kano Ta Nemi Gwanjan Yazo Gabanta Kan Wakar Tashi Domin Ya Kare Kansa.

https://m.youtube.com/watch?v=7dlCF-LQ6ao

Tun Lokacin Dai Mukaji Shiru Dangane Da Matakin Da Akace Za.a Dauka Kan Wakokin Nashi, Musanman Ma Sabuwar Nan Ta “CHASS

Kafin Malam Abdallah Gadon Kaya Yayi Tashi Hudubar, Malamai Da Masana Da Dama Sun Tofa Albarkacin Bakinsu Game Da Wakar. Inda Suma Wakar Tashi Tofin Ala Tsine,

Ba Iya Kan Gwanja Hudubar Malam Ta Tsaya Ba.. Malam Ya Tabo Sauran Mawaka, Kan Bai Kamata A Dinga Zuba Ido Ana Kallon Kowa Yana Abin Da Yake So Ba. Ba Tare Da An Hukunta Shi Ba.

Back to top button
error: Content is protected !!