Ungategored

AUDIO : Sabuwa waka Rarara – Dawa Dawa Tabare ne (Uban Abba Yaci Zabe)

Wannnan wata sabuwa waka ce wanda rarara ya yi alkawali zai fitar to yau ga tanan Mai suna ” Dawa Dawa ta bare Uban Abba yaci zabe”.

Ita kam wannan waka ina gayamuku cewa kawai ku daina batu sai kun saurareta zaku fahimci wannnan waka sosai da taken ta
Amma dai ga link nan Domin Downloading.

Download AUDIO

Back to top button
error: Content is protected !!