Ungategored

Yanda A Gudanar Da Daurin Auren Daddy Hikma (Abale)

MashaAllah An Gudanar Da Daurin Auren Shahararren Jarumin KannyWood Dinnan Adamu Andullahi Kuma Daddy Hikima Wanda Yafi Suna Da (Abale) Inda Ya Angonce Da Amaryarsa Maryam Farouq Sale.

Ranar Jumma’a 27 Ga Watan Daya Shekarar 2023 A Daura Auren, A Masallacin Uhud Dake Unguwar Na’ibawa A Garin Kanon Dabo.

Jaruman KannyWood Manya Kanana Mata Da Maza Ne Su Sami Halartar Daurin Auren Abale, Muna Yiwa Jarumin Shi Da Amaryarsa Fatan Alkairi, Kuma Muna Musu Fatan Allah Ya Sanya Alkairi Ya Kuma Basu Zaman Lafiya Amin Summa Amin.

Ga Bidiyon Yadda Aka Gudanar Da Daurin Auren Nashi.

https://m.youtube.com/watch?v=GVN3J1aiZrA

 

 

Back to top button
error: Content is protected !!