Ungategored

Wasan Mr442 Da Safara’u Ya Tada Kura

Sabon Wasan Safara’u Da Ubangidanta Mr442 Ya Tada Kura! Inda Mutane A Shafukan Sada Zumunta Suketa Cece Kuce Kan Yanayin Rashin Kunyar Da Akayi A Wajen Wasan Nasu. Mawakan Dai A Yanzun Suna Jin Ganiyarsu. Inda Suke Cin Karensu Ba Babbaka.

Kullun Dai Rashin Jinsu Yanata Kara Gaba, Hukuma Kuma Taki Aiki Akansu, Me Zaku Iya Cewa Game Da Wannan Mawakan Wato Mr442 Da Kuma Safaa?? Kalli Bidiyon Nan Domin Kallon Yadda Wasan Nasu Ya Kasance.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button