Ungategored

Bidiyon Shagalin Bikin Raliya Dadin Kowa

MashaAllah! Raliya Ta Shirin Dadin Kowa Tayi Aure, Kalla Shagalin Bikin Nata. Jaruma Amina Lawal Wacce Akafi Sani Da (Raliya) Cikin Shirin Dadin Kowa Ta Shiga Daga Ciki, Inda Ta Aure Wani Saurayi Mai Suna Habibu Abdullahi.

Jarumar Dai Itama Tayi Aure Da Karamin Shekaru Kuma Tana Kan Ganiyarta Inda Tana Daya Daga Cikin Wacce Tauraruwar Su Ke Haskawa A Shirin Na Dadin Kowa. Sai Dai Bamusan Me Zai Faru Bayan Auren Nata Ba. Shin Za.a Canjata Ne. Ko Kuma Za.a Cire Labarinta Ne Ita Da Razaki.

Sai Dai Nan Gaba Zamuji Daga Mashiryan Shirin Na Dadin Kowa.. Ku Kalla Bidiyon Shagalin Anan.

 

Back to top button
error: Content is protected !!