Labarai
Ziyarar Mawaka Zuwa Tsohon Shugaban Kasa
Ƙungiyar Mawaƙan Arewa Sun Kaiwa Tsohon Shugaban Ƙasar, Nigeria. Muhamadu Buhari Ziyara A Gidansa Da Ke Daura.
A Makon Da Ya Gabata Ne Ƙungiyar Ta Nesanta Kanta Daga Kalamun Dauda Rarara Kahutu, Wanda Ya Zargi Tsogaban Kanar Wato Muhammadu Buhari Da Lalata Lamuran Ƙarar Kafin Ya Sauka A Mulki.
Mawakan Da Dama Ne Su Sami Damar Kaiwa Buhari Ziyara Inda Su Hada Da Ali Jita, Auta MG, Auta Waziri, Fresh Emir, Ado Gwanja, Hussaini Danko Da Wasu Fasihan Mawakan.

Hotuna 📸 Daga – Buhari Sallau







