Kannywood

Zazzafan Martanin Aisha Humaira Game Da Bikin Maishadda

Aisha Humaira Tayi Zazzafar Martani Game Bikin Producer Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Muhammad, Aisha Humairan Dai Bata Samu Damar Halartar Bikin Ba.

Inda Wasu Ke Cewa Kishi Ne Ya Hanata Zuwa Domin Kuwa Daga Baya Bayan Nan Ana Tunanin Kamar Sabuwar Soyayya Ta Shiga Tsakanin Bashir Mai Shadda Da Aisha Humairan. How to choose the right career direction

Jarumar Tayi Bayani Sosai Ga Abin Da Take Cewa A Wannan Bidiyon.

https://youtu.be/oZO2j4n6SbQ

 

Back to top button
error: Content is protected !!