Kannywood
Zainab Raga Tayi Murnar Samun Qaruwa Ita Da Mijinta
Tsohuwar Jarumar KannyWood Zainab Umar Raga, Tayi Murnar Samun Haihuwa Tare Da Dan Saurayin Mijinta Da Tayi WUFF! Dashi! Jarumar Dai Kamar Yadda A Sani Tayi Shiru Tun Bayan Da Wani Matashi Yayi WUFF! Da Ita.
A Shekarar 2021 Ne Mu Sami Labari Inda Jarumar Ta Shiga Daga Ciki, Labarin Da Yaba Mutane Da Dama Mamaki, Ganin Cewa Matashin Data Aura Ana Masa Kallon Kamar Tsohuwar Jarumar Ta Girmeshi.
Allah Da Ikonsa Tun Bayan Auren Nasu Shiru Kukeji, Inda Daga Baya Kuma Allah Ya AlbarKace Su Da Samun Haihuwa. Ubangiji Allah Ya Raya Kuma Allah Ya Ci Gaba Da Basu Zaman Lafiya Mai Daurewa. Amin Summa Amin.