Kannywood

Zafafan Martani Daga KannyWood Zuwa Ga Safara’u

Cikin Fushi Jaruman KannyWood Sun Aikewa Safara’u Zafafan Martani, Bayan Tayi Waka Tace “Ta Canja GidaTabar Sana’ar Wa ‘Yan Wahala. Inda Wasu Daga Cikin Jaruman KannyWood Su Fito Su Mata Kaca Kaca, Domin Kare Mutuncin Kansu.

Umma Shehu, Da Wata Maryam Gombe Suna Daya Daga Cikin Wanda Su Fito Suyi Kaca Kaca Da Safara’u. Inda Umma Shehu Ke Cewa A Cikin Wani Bidiyo, Idan Ta Isa Ta Canja Wannan Sunan Na “Safa Safa” Tunda Ta Sanadiyyar Fim Ne Ta Sameshi, Sai Ta Fito Da Wani Sabon Sunan Domin Yin Amfani Dashi.

Zuwa Yanzun Dai Anata Kai Ruwa Rana Kan Wannan Lamarin. Ga Bidiyon Mun Kawo Muku.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button