E News
Za Mu Sa A Rufe Shafin Duk Wani Dan Tiktok Dake Yada Badala
Za Mu Sa A Rufe Shafin Duk Wani Dan Tiktok Dake Yada Badala A Doron Kasa, Cewar Shugaban Hukumar Hizbah, Sheikh Aminu Daurawa.
Ga Cikakken Bidiyon Hirar Da Ayi Da Shugaban Hukumar Hisbah Ta Jihar Kano. Wanda Shashen BBC Hausa su Tattauna Dashi.