E News

Za.a Hukunta ‘Yar Tiktok Saboda Rawar Iskanci

Za’a Hukunta ‘Yar Tiktok (Ummi Shakira) Saboda Wannan Bidiyon Rawar Iskancin Da Takeyi. Akwai Yiwuwar A Dakatar Da Tiktok A Nigeria Cikin Satin Nan Da Muke Ciki.

Ananan Anaci Gaba Da Cece Ku Ce Kan Wani Labari Na Cewa Za.a Dakatar Da Tiktok Kwata Kwata A Nigeria. Cikin Satin Da Muke Ciki, Hakan Ne Yasa Hankalin Yan Tiktok Din Ya Tashi, Inda Da Yawansu Suke Nuna Damuwarsu Da Tashin Hankali Kan Rufe Tiktok Din Kwata Kwata A Kasar.

Bayan Wannan Mun Kawo Muku Wasu Labaran. Kalla Bidiyon Nan Domin Kallon Cikakkun Labarai.

Back to top button
error: Content is protected !!