E News

Yin Bleaching Ba Haramun Bane A Musulunci – Sheikh Ibrahim Khalil

Yin Bleaching Ba Haramun Bane A Musulunci – Cewar Shugaban Majalisar Malam Jihar Kano Sheikh Ibrahim Khalil, Inda Ya Bada Jujjojinsa Kamar Haka.

A Wata Tattaunawa Da Ayi Da Malamin Ya Tabbatar Da Cewa Shi Yin Bleaching Ba Haramun Bane. Domin Gyara Fata Akeyi, Sai Dai Kuma Inda Matsalar Take Shine Idan Mutum Nason Yin Bleaching Sai Mutum Yaje Wajen Likita Ya Bashi Man (Cream) Din Da Bazai Cutar Da Fatarsa Ba.

Malam Yace Ai Annabi Adamu Da Matarsa Hauwa’u Dukansu Farare Ne. Don Meye Mutum Bazaiyi Koyi Dasu Ba. Shima Ya Zama Fari Irinsu.

Ya Bayyana Hakan Ne A Wata Hira Da Ayi Dashi A Gidan Radio Freedom, Ga Bidiyon Hirar Da Ayi Da Malamin Akan Bleaching.

Back to top button
error: Content is protected !!