Kannywood

Yayata Ba Sa’arKu Bace Inji Xee Sadau

Bayan Hotunan Rahama Sadau Ya Bayyana Inda Aka Ganta Tare Da Jaruman India, Sai Kanwarta Ta Fito Tana Cika Baki Inda Take Cewa “Yayata Ba Sa’arKu Bace

Jaruma Rahama Sadau Dai Ana Sa Ran Zata Fito Cikin Wani Sabon Shirin India. Mai Suna Khuda Haafiz

Sannan Zakuji Yanda Yan Jarida Ke Korafi Kan Shirin Labarina Kashi Na 11. Ko Me Yasa Suke Korafi, Shiga Ku Kalla Videon Nan Domin Ciakken Bayani.

Back to top button
error: Content is protected !!