Kannywood

Yaya Dan Kwambo Ya Aurar Da Diyarsa

MashaAllah! Yaya Dan Kwambo Na Cikin Shirin Gidan badamasi, Ya Aurar Da Diyarsa Ta Cikinsa. Kalli Yadda Jaruman Gidan Badamasi Suje Wajen Bikin Yarinyar Tashi.

A Satin Daya Gabata Ne, Shahararren Jarumin BarKwancin Nan Nura Dan Dolo Zaria, Wanda Akafi Sani Da Yaya Dan Kwambo A Cikin Shirin Gidan badamasi, Ya Aurar Da Diyarsa Ta Cikinsa,

Jaruman KannyWood Da Kuma Abokan Aikinsa Na Cikin Shirin Gidan Badamasi, Sun Sami Damar Halartar Bikin Diyar Tashi, Inda Suje Domin Taya Abokin Aikin Nasu Murna Na Aurar Da Diyar Tashi. Ga Yadda Abun Ya Kasance.

Back to top button