Kannywood

Yawan Matan Da Adam A Zango Ya Aura

Shin Ko Kunsan Yawan Matan Da Jarumi Adam A Zango Ya Aura Kuwa, Jarumi Adam A Zango Wasu Suna Masa Kallon Mai Auri Sai, Inda Ake Tunanin Jarumin Ya Aure Mata Da Dama.

Cikin Matan Nasa Harda Wanda Ba Yan Kasar Nan Ba, Wasu Matan Nasa Ma Sanannu Ne, Inda Sun Taba Taka Rawa A Masana’antar KannyWood.

Ga Jerin Matan Da Jarumin Ya Aura Anan.

 

Back to top button
error: Content is protected !!